Connect with us

Politics

Babbban Jigo A Jam’iyyar Labour party Ya Sauya Shega Zuwa Jam’iyya Mai Mulki Ta APC

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

 

 

 

Jam’iyyar Labour Party (LP) na fuskantar barazana sakamakon fucewar zababbbin shuwagabanninta zuwa babbar Jam’iyya mai mulki ta Ƙasa  All Progressives Congress  wato (APC).

Advertisement

 

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa a safiyar Yau Talata  aka samu labarin sauya shekar Ms Dalyop Chollom dan majalisa dake wakiltar   mazabar Bdaga da dLadi/Riyom ta Jihar Filato dake shugabanci a Jam’iyyar labour party (Lp)

 

 

Shugaban majalisar wakilai , Abbas Tajuddeen Abbas ne ya sanar da sauya shekar  Dalyop  wadda aka karanta a zauren majalisar.

 

Advertisement

Da yake sanar da sauya shekar, shugaban majalisar ya ce  dan majalisar ya bayyana cewa ya fice daga jam’iyyar LP zuwa APC ne bayan ya yi tunani mai zurfi da kuma sakamakon rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar a fadin Kasar.

 

 

Ya ce makomar siyasar al’ummar mazabar sa tana nan kuma ya yi imanin cewa zai yi wa al’ummarsa hidima sosai a jam’iyya mai mulki kamar Yadda yakeyi a baya.

 

 

Advertisement

Abbas Tajudden Abbas wanda shine shugaban  majalisssar wakilai ya bayyyana fucewar Dan majalisssar daga Jam’iyyar LP  zuwa APC a matsayain cigaba ga Jam’iyyar su da kuma yabo da Al’ummar Nageriya keyi mata.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending