Connect with us

News

Jaridar Inda ranka Na Gayyatar Yan Uwa Da Abokan Arziƙi Zuwa Wajen Daurin Auren Abokin Aikinsu – Usman Bandirawo

Published

on

IMG 20241205 WA0011

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

A Madadin hukumar gudanarwa ta jaridar Inda ranka ke gayyatar Yan Uwa da Abokan arziƙi zuwa wajen daurin auren Abokin huldarsu wato Usman Sagir Bandirawo.

 

Advertisement

Bandirawo dai ya kasance daya ne  daga cikin mutanan dake baiwa jaridar Inda ranka gudunmawa ta fuskoki daban daban domin ganin jaridar taci gaba Inganta ayyukan ta.

 

Advertisement

Kuma ya kasan ce shine tsohon shugaban dalibai a makarantar kimiyyya da fasaha wato Kano State Polytechnic kuma dan takarar majalisssar jaha na karamar hukumar Dala a jami’ar ADP a shekarar data gabata.

 

Advertisement

Haka zalika Bandirawo dan gwagarmanaya daya ruke mukamai da dama, kuma ya kasance jagora ne da yake bada gudunmawa wajen ganin rayuwar Matasa ta Inganta.

 

Advertisement

 

Za’ayi wannnan daurin Auren ne a gobe Lahadi a Unguwar Badawa gidan Salati da misalin karfe Goma na Safe

Advertisement

 

Da fatan Allah Ubangiji ya bada ikon halarta amin summm amin

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending