Connect with us

News

Innalillahi Wainnailaihi Rojiun : Allah Ya Yi Wa Mahaifin Nusaiba Abdullahi Tukuntawa Rasuwa 

Published

on

IMG 20241207 WA0036

Innalillahi Wainnailaihi Rojiun : Allah Ya Yi Wa Mahaifin Nusaiba Abdullahi Tukuntawa Rasuwa

Cikin alhini da jimami, muke sanar da Al’umma rasuwar Mahaifin Nusaiba Abdullahi Tukuntawa,

Advertisement

Wannan labari mai girma ya girgiza iyalansa,  da abokanan Iyalansa  da dubban  masoyata dake fadin jihar Kano .

Za a gudanar da jana’izar sa da misalin ƙarfe 8:00 na safe, a gidansu da ke unguwar Tukuntawa, cikin birnin Kano,

Advertisement

Jaridar INDA RANKA ta bayyana ta’aziyyarta ga iyalan marigayi Abdullahi tare da fatan Allah ya gafarta masa kuma ya bai wa iyalansa da masoyansa haƙuri da juriyar wannan babban rashi.

Nusaiba Abdullahi Tukuntawa ta kasance fitacciyar ma’aikaciya wadda ta bayar da gudunmawa wajen cigaban Jaridar INDA RANKA musamman wajen gudanar da shirye-shiryen da ke jan hankalin al’umma.

Advertisement

 

Allah ya jikan sa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending