DAGA KABIR BASIRU FULATAN Bayanai daga makusantan marigayi Sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa sun ce an tabbatar da rasuwar Mai Martaban Sarkin bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da Shugaban Nigeria Bola Tinubu ya gaza amfani da Jiragen Sama masu Shekaru 19 sabida tsufa har yanzu...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wani masanin lafiya dake Saida magani a shagon (Chemist) ya yiwa karamar yarinya mai shekaru 9 a duniya fyade har...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Jigo a Jamiyyar Adawa ta PDP sharfaddin Kantin Kwari ya ce duk wani dan Jamiyyar APC barawo ne kuma ko ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnati tarayyar Nageriya ta dakatar da shirin ta na bada tallafin Shinkafa ga ma,aikatan Gwamnati don tallafamusu Kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje yace halin zanga-zangar adawa da wasu kudurorin gwamnati ba wai iya ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Akalla ‘yan Najeriya miliyan 172 ne ba sa iya cin abinci mai kyau, in ji rahoton 2024 na taron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatan Edo ta Arewa, Adams Oshiomhole, a ranar Laraba ya bayyana cewa babu wata dama da Sojoji za su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da naɗa Tsohon Gwamnan Jihar Katsina Malam Aminu Bello Masari a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon babban mai shigar da kara a majalisar dattawa, Sanata Ali Ndume ya nemi afuwar shugabannin jam’iyyar APC mai mulki kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatan dake wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dokokin kasar Mohammed Ali Ndume, a halin yanzu yana ganawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sannannen mai sha’awar shiga irin ta mata din nan Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky ya shaki iskar ‘yanci bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu zai yi wa Yan kasa jawabi a gobe Lahadi 04/08/2024 da misalin karfe 7am...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani ya bukaci dukkanin shuwagabannin arewa da suji tsoran Allah akan nauyin da kuma alkawarin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar jam’iyyun siyasa ta CUPP ta caccaki shugaban ƙasa Bola Tinubu kan abinda ta bayyana da ɗabi’ar ko-in-kula game da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Majabakin Alkur,ani Mai girma a Masallaci Alfur,kan dake Kano Alaramma Malam Sa’idu Hassan Haruna wanda matasa kewa lakabi da mai “Golden...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jagoran masu zanga-zanga a nan Kano a unguwar tudun yola Auwal Baban Jimaga ya ce zanga-zanga babu gudu babu ja...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Folasade Tinubu-Ojo, diyar shugaban kasa Bola Tinubu, ta bukaci ‘yan kasuwa a jihar Legas da su hana ‘ya’yansu shiga zanga-zangar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Arewa maso Yamma, Dakta Salihu Lukman, ya koka kan yadda Shugaba kasa Bola...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan Kano Ya Amince da Nada Sabon Gudanar Da Kungiyar Kano Pillars Dangane da wa’adin da hukumar kula da kwallon...