Connect with us

News

Zanga -Zangar matsin rayuwa bawai iya Nigeriya bace ke fama da mashassharar tattalin Arziki- Dr Abdullah Umar Ganduje

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

 

Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje yace halin zanga-zangar adawa da wasu kudurorin gwamnati ba wai iya  Kasar Nigeria bane kawai

Advertisement

Ganduje ya bayyanan haka ne a jiya laraba bayan karbar bakuncin wasu mazauna  Kasar Amurka kan zanga-zangar matsin rayuwa dake cigaba da gudana a fadin Kasar

 

Advertisement

Jaridar daily Trust ta rawaito Shugaban  APC yace dukkan kasashen dake fuskantar mashasharar tattalin na fuskantar matsi lamba daga al’ummar su na Yau da Kullum

 

Advertisement

Ganduje ya kara da cewa Tinubu ya karbi kasar ne a gabar da take da tarin matsaloli wanda yake bukatar dora kasar bisa gwadabe da hakan Zai inganta rayuwar Yan Nageriya

Yan Nigeria dai da dama na kokawa da wasu matakan gwamnatin tarayya da suka jawo hauhawar farashin kayayyaki da sauran matsaloli rayuwar inda aka alakanta hakan duk sabida cire tallafin man fetur

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending