DAGA KABIR BASIRU FULATAN wata babbar kotu a jihar Kano ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 4 ga watan Yuli, inda za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mamallaka manhajar Tapswap da ke mining din ta sun bayyana cewa sun dage ranar kaddamar da ita. Jarida PUNCH ta...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan wani Babban malami a jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) da ke jihar Katsina...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin bada shawara kan kawar da zazzabin cizon sauro a Nijeriya (AMEN) da kuma kwamitin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano da Jigawa da Katsina (KEDCO) ya katse wutan lantarki na Jami’ar Aliko Dangote da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kiwon lafiya a matakin farko ta Jihar Katsina, ta ce an tabbatar da cutar kwalara ta kama mutum biyu...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Olatunji Bello a matsayin sabon babban jami’in gudanarwa Kuma Mataimaki ga hukumar kula da gasar masu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Nigeria Dr abdullahi Umar ganduje ya yi rashin mahaifiyar matarsa wato surukar sa Hajiya Asiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar tsofaffin dalibai ta Mass Communication Students Association (MACOSA) Class 2020 Kano State Polytechnic sun gudanar da taronsu na shekara domin sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasa Mai tsarki ta Saudi Arabia tayi rashin babban malaminta Sheikh Saleh Al-Shaiba, babban mai kula da makullan Ka,aba . A shafin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani sako da ya wallafa a shafin sada zumunta na Facebook a baya-bayan nan, Salisu Yahaya Hotoro, babban mataimaki na musamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne shahararren mawakin mawakan Hausa wato Dr mamman shata ke cika shekaru 25 da rasuwa An Haifi mamman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani al’amari na ban mamaki, tsohon Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya bayyana shirin gudanar da Sallar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 12 ga watan Yuni, 2024 a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokuradiyya...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Kano municipal a Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON yahya Abdullahi Wanda akafi sani da Baba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sa’o’i 16 da fara yajin aikin gama-gari a fadin kasar nan, gwamnatin tarayya ta gayyaci tagwayen kungiyoyin kwadagon domin tattaunawa kan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jam’iyyar Labour reshen jihar Legas ta roki Gwamna Jahar Babajide Sanwo-Olu da ya tabbatar da biyan albashin ma’aikata Sakatariyar yada labaran...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Legas ta sake bayar da umarnin kwace wasu makudan kudade da Kimar,su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin hannunsa a rikicin masarautun jihar. Jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani alhaji Dan asalin Jahar Kebbi ya rasu bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya a birnin Makka na kasar...