Limamin masallacin’Juma’a Mai suna masjid anuwaru dake unguwar tudun Yola malam abdulkadir shehu Mai anuwaru ya ce, al’umma su yawaita istigfari, domin samun sauƙin rayuwa....
Kungiyar Daliban gwale student association ta gudanar da zaben shugabancin kungiyar a jiya lahadi 22/1/2023 inda hayatu rufa, i hayatu yasamu nassara Ka wa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC), ta bukaci ma’aikatan lafiya da su zauna cikin shiri tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shekarar 2022 ta bayyana an yi bukukuwan aure da dama a masana’antar Kannywood yayin da fitattun jarumai Maza da mata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fadar Shugaban Kasa ta mayar da kakkausan martani kan kalaman da Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi a saƙonsa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasar indiya ta kafa wasu dokokin biyar ga wasu kasashen biyar na duniya Indiya ta ba da umarnin yin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bayyana, a matsayin abin takaici, alkawarin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya dauka na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotu da ke Jos a Jihar Filato, ta bayar da umarnin tsare wata matar aure,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar gwamna a jam,iyyar APC a jahar kaduna Sanata Uba Sani, a zaben badi, ya bayyana...
DAGa YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun majistare da ke Kano karkashin jagorancin Faroukh Ibrahim Umar ta yanke wa shugaban jam’iyyar APC na mazabar Yautar, Aminu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai girma Sarkin Musulmi, na kasar nigeria Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ce zai ci gaba da fadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotu ta yankewa babban sufeto janar na yan sanda hukun daurin watanni a gidan yari ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Davido, hagu da tawagarsa a wajen bikin rantsar da kawunsa Ademola Adeleke a matsayin gwamnan jihar Osun Gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya dake Abuja ya sanya ranar 1 ga watan Disamba, 2022 domin yanke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da Aishatu Dahiru Binani a matsayin halattacciyar ’yar takarar gwamnan Jihar Adamawa ta Jami’iyyar APC...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tun a tsakiyar watan Nuwamban 2022 ne dambarwa akan yunkurin kara wa ‘yan majalisar dokokin kasar Nijar ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Anyi ragi ga masu zuwa aikin hajjin shekarar 2023 a kasar India da ragin rufi 100 daidai da RS 100,000 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An ci gaba da sauraron shari’ar dan kasar China wato Mista Geng Quanrong a gaban Babbar Kotun Jihar Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kiyaye Aukuwar Hadura ta Najeriya ta ce mutum 412 ne suka mutu yayin da mutum 522 suka samu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministar kuɗi, kasafi da tsare-tsare ta Najeriya Hajiya Zainab Ahmed ta ce gwamnatin tarayya za ta daina biyan kuɗin...