Connect with us

News

Zan Ci Gaba Da Faɗawa Shugabanni Masu Mulki Gaskiya – Sultan

Published

on

Sarkin musulmi alhaji sa,ad abubakar na III

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Mai girma Sarkin Musulmi,  na kasar nigeria Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya ce zai ci gaba da fadin gaskiya a kan masu mulki duk da cewa wasu ‘yan siyasar Najeriya ba su ji dadi

Advertisement

 

Yanzu-yanzu: An Yankewa IGP, Usman Baba Hukuncin Zaman Gidan Yari

Advertisement

 

Sa,ad yace a matsayin sa na sugaba Kuma Mai wakilcin jam,ar kasa akan   Sha,anin musulunci dole ne su rungayin magana akan duk abinda sukaga ni na ba daidaiba

Advertisement

 

 

Advertisement

Bawai iya shugabancin musulunci ne akainaba harda kare hakkin duk Wani dan kasata

 

Advertisement

 

Ya kuma bukaci shugabanni da su dauki shawararsa a matsayin wanda ya damu da jin dadin jama’a.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending