Connect with us

News

Yanzu-yanzu: An Yankewa IGP, Usman Baba Hukuncin Zaman Gidan Yari

Published

on

IG Usman baba
Advertisements
ads

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

 

 

Wata babbar kotu ta yankewa babban sufeto janar na yan sanda hukun daurin watanni a gidan yari

 

Advertisement

 

NNPP: ‘Ba za mu sa hannu kan shirin zaman lafiya lokacin zabe a Kano ba’

 

Mai shari’a Mobolaji Olajuwon na babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Talatar nan ya yanke wa babban Sufeto Janar na ‘yan sandan kasar nan Usman Baba hukuncin daurin watanni uku a gidan yari saboda ya ki bin umarnin kotu.

 

Mai shari’a Olajuwon wanda ya yanke hukuncin ya ce umarnin ya biyo bayan karar da wani tsohon jami’in ‘yan sanda, Patrick Okoli ya shigar inda ya ce ya yi ritaya daga aikin ‘yan sandan kasar ba bisa ka’ida ba akan tilas. Kamar yadda jaridar dimukradiyya ta rawaito

Advertisement

 

 

 

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending