DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin sufurin jiragen sama na Overland, a ranar Litinin ya fara zirga-zirga daga Dutse, babban birnin jihar Jigawa, zuwa Babban...
DAGA Muhammad Muhammad zahradden Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta ce cutar Ebola ta kashe mutane da yawansu ya kai 54...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a nigeria tana tuhumar mutane 26 bisa laifin hada Baki wajen satar danyen Mai ba bisa ka,idaba bayan,da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin wanzar da zaman lafiya na Najeriya ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban ƙasar Abdulsalam Abubakar, ya yi kira ga ƴan takarar shugabancin ƙasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gobara ta tashi a kasuwar sayar da kayan masarufi ta Singa da ke Kano a Najeriya. Kawo yanzu dai ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta ce ta shirya tsaf domin dakile halatta kudin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar mutane uku, biyo bayan wata gobara da ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayyar Nigeria tace tana saka Ido kan katafaren kamfanin Twitter kan labaran kanzan kuregen dake fitar wa bayan sauyin siyan da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Neymar ne zai zama jagora ga Yan wasan gaba Tara da suka Hadar da Vinicius martinelli da Kuma Dan wasa rodrygo Mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau 7 ga watan nuwanbar shekarar 2022 rana ce da fitaccen malamin addinin musulunci nan a nigeria margayi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban hukumar tace fina finai ta jahar kano isma,el na abba afakallah zai angwance da jarumar kannywood rukayya Umar dawayya Buhari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Donald Trump ya miƙa buƙatar gaggawa ga Kotun Ƙolin Amurka da ke neman ta hana kwamitin Majalisar Dokokin ƙasar mai rinjayen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fice daga yarjejeniyar ba da damar samar da hatsi daga tashar jiragen ruwa na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA sun kama Dagacin garin Gidan Abba da ke ƙaramar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasar Somalia Hassan Sheikh Mohamud ya tabbatar da cewa aƙalla mutum 100 ne aka kashe sakamakon wasu hare-haren ƙunar baƙin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga jihar Gombe ya tabbatar da ɗaukar ma’aikatan lafiya 451 aiki domin bunƙasa harkar lafiya da kyakyawar Al,umma Hakan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Nijeriya, CBN, ya ce bisa bin doka da oda ya nemi shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kuma samu amincewarsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwamitin Tantance Bin Ƙa’idar Aikin Gwamnati na Majalisar Dattawa na neman titsiye Ƙaramin Ministan Ƙwadago, Festus Keyamo dangane da daukar ma’aikatan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An bayyana ilimin addini a matsayin ginshigin rayuwa al, ummar a duniya da lahira musanmanma a wannan zamani da muke...
Daga ISHAQ ISMAIL ALIYU Gwamnatin jihar Kano ta gina bangaren kula da masu larurar ido a cikin asibitin Dawakin Tofa. NEWSNigeria @ 62:...