Entertainment
Shugaban hukumar tace fina finai na jahar kano zai ankwance da tsohuwar Jarumar kannywood
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Shugaban hukumar tace fina finai ta jahar kano isma,el na abba afakallah zai angwance da jarumar kannywood rukayya Umar dawayya
Buhari ya bukaci ‘yan sanda su zama ‘yan ba ruwana a zaben 2023
Na abba afakallah shine ya bayyana Hakan lokacin da yake tattaunawa da watar kafar yada labarai dake jahar kano
Rukayya Umar wadda akafi sani da ,( dawayya) ta kasannce dadaddiyar jaruma a masana,anrar kannywood
Ta kasance Daya daga cikin tsofaffin jarumai da aka Dade ana damawa dasu a cikin masana,antar wacce daga bisani tayi aure
Ta auri Wani mutum wanda Wanda ake cewa tekun kudi Kuma sunada da dashi inda daga bisani auren nata ya mutu
Dawayya ta Kara dawowa kannywood kasance war ta tsohuwar jaruma jaruma Kuma Mai shiyawa da Kuma bada Umarni duk a masana,anrar kannywood.
Na abba afakallah ya,ce Yana Neman addu,in Jamar shi da Amaryarsa domin samun albarka a cikin auren su
