News
Gwamnatin kano ta Samar da sabon asibitin idanu
Daga ISHAQ ISMAIL ALIYU
Gwamnatin jihar Kano ta gina bangaren kula da masu larurar ido a cikin asibitin Dawakin Tofa.
NEWSNigeria @ 62: Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano ADP Ya Taya ’Yan Najeriya murnar samun ‘yancin kai.
Hakan na zuwa ne lokacin da ake tsaka da fama da matsalar rashin bangaren a faɗin asibitin.
Bayan nazari da Gwamnatin tayi na inda ya kamata ta samar da bangaren, ta duba sashin masu inshora wanda taga yayi musu yawa Gwamnatin ta datsi wannan bangaren tare da ƙara gyara shi yanzu haka dai an kammala wannan aiki, saura zuba kayan aiki da kuma buɗewa.
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
