Daga yasir sani Abdullahi Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyarta na ci gaba da tallafawa daliban jihar don cimma muradan su. Kwamishiniyar ilmi mai zurfi ta...
Daga yasir sani Abdulllahi Asiya El-Rufai, uwargidan gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ta bukaci a baiwa mata mukamin Antoni-Janar na Taryya, AGF, a gwamnatin Bola...
Daga yasir sani ABDULLAHI Zargin kalaman ɓatanci: A canja alƙalin da ke yin shari’a ta — Abduljabbar Malamin addinin musulunci a Kano, Sheikh Abduljabbar Kabara, ya...
Daga kabiru basiru fulatan Kamfanin dakon wutar lantarki na kasa ya ce komai ya daidaita bayam daukewar wutar a jiya. Kamfanin dakon wutar lantarki ta Najeriya...
Daga Kabir basiru fulatan -ministan gona Muhammad abubakar ace za,a samu karancin abinci ya gargadi Yan Nigeria Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa idan ba’a...
Daga yasir sani Abdullahi Femi Adesina ne ya bayyana hakan jim kadan, kafin fara zaman majalisar zartarwa gwamnatin tarayya Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Laraba,...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamnatin Tarayya na shirin ajiye wasu sabbin matakai na magance aikace-aikacen ƴan ta’adda da ƴan bindiga daga gudanar da mummunan ta’addancin su...
Daga Yasir sani Abdullahi A yau Talata ne wata kotu da ke Jos ta tsakiya ta amince da roƙon wata matar aure, Rhoda Jonathan da ke...
Daga yasir sani Abdullahi Rundunar Yan SANDAN jahar katsina da ke arewacin Nigeria ta ce Jami,anta sunyi nasarar kama Wani fursuna Daya da ya tsere daga...
Daga Yasir sani Abdullahi Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin, ya bayyana cewa shekaru bakwai da ya yi a kan karagar mulki a matsayin...
Daga Yasir sani Abdullahi Tsohon mataimakin Ganduje yasha dakyar a hannun tawagar Gawuna Jaridar daily trust Hausa ta rawaito cewa Tsohon mataimaki na musamman ga gwamnan...
Daga Yasir sani Abdullahi Jam,iyyar Apc Mai mulkin Nigeria na cigaba da samun barazanar fucewar ya,Yanta daga cikin ta zuwa sauya sheka daga jam,iyyar a dai...
Daga Yasir sani Abdullahi Yan bindiga sun kashe mutum dubu 3 da 478 a cikin watanni shida a Nigeria Wani bincike da a Nigeria yace akalla...
Daga Yasir sani Abdullahi Rohotanni daga jahar part chourt dake kudu maso gabashin Nigeria sun nuna cewa wasu Yan bindiga sunyi garkuwa ba basaraken gargajiya Mai...
Daga Yasir sani Abdullahi Rundunar ƴan sandan Najeriya reshen Jihar Katsina ta karrama ɗan sanda mai suna Nura Mande bayan ya gano dala 800 kuma ya...
Sojoji sun kama mota maƙare da bama-bamai a Cross revers Dakarun birged ta 13 dake aiki karkashin bataliya ta 82 a Nijeriya, a jiya Talata, sun...
Daga Yasir sani Abdullahi Ƴan Sanda sun kuɓutar da mutane 14 da akayi garkuwa da su a jahar zamfara Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta ceto...
Daga kabiru basiru fulatan Ɗan shekara 51 ya fara tattaki daga Bauchi zuwa Legas domin taya Tinubu murna A yanzu haka wani mutum mai shekaru 51,...
Daga kabiru basiru fulatan Ma,aikatan lafiya takwas ne za,a fara shariar da su bisa laifin zarginsu da akeyi da kissan maradona Maradona ya mutu a watan...
Daga Yasir sani Abdullahi Rundunar Yan sandan jahar KATSINA hadin giwwa da Yan Kato da gora sun dagele Wani hari da Yan ta,adda sukakai garin sabon...