Connect with us

News

Mutum dubu 3 da 478 Yan bindiga suka kashe a cikin wata shida

Published

on

Daga Yasir sani Abdullahi

Yan bindiga sun kashe mutum dubu 3 da 478 a cikin watanni shida a Nigeria

Advertisement

Wani bincike da a Nigeria yace akalla mutane dubu uku da 478 a ka kashe a Nigeria tsakanin watan December zuwa watan yunin  yayin da a ka sace dubu 2 da 256 a sakamakon tabar barewar tsaro da ya addabi kasar

Kungiyar da ke Sanya Ido akan harkokin tsaro da ake kira Nigerian security tracker da ke samu goyan bayan wata majalissa a Amurka ta gabatar da wadannan Alkaluma masu ta-da hankali

Advertisement

Rahotan kungiyar ya danganta kisan da Kuma sace mutanen da akayi a cikin watanni 7 da suka gabata da ayyukan Yan fashi da makami da Yan kungiyar asiri da Kuma jami,an tsaro

Al,kaluman da kungiyar ta gabatar yace a watan dicamba bara an kashe Yan Nigeria 342 yayin da aka sace wasu 397 cikin wata wadan da aka kashe harda manoma 45, a jahar nassarawa da Kuma mata 34, da aka sace a jahar zamfara

Advertisement

Sakamakon bincike yace a watan maris mutane 606 a kayi asarar rayukan su tare da sace wasu 450 cikinsu har,da Yan sakai 63 a jahar kebbi da Kuma mutune 26 da aka kashe a harin da aka danganta shi da ramako a jihar taraba

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending