Connect with us

News

Akwai yiwuwar karancin abinci da rashin kudi Inji ministan gona

Published

on

Daga Kabir basiru fulatan

 

Advertisement

-ministan gona Muhammad abubakar  ace za,a samu karancin abinci ya gargadi Yan Nigeria

Gwamnatin tarayya ta yi gargadin cewa idan ba’a dauki matakin da ya dace ba, da yawan ‘yan Najeriya zasu fada cikin matsalar talauci saboda tsadar kayan abinci.

Advertisement

Ministan Noma, Dr. Mohammad Abubakar ne ya bayyana haka a babban birnin tarayya, Abuja a wajan wani taro da aka yi.

Saidai yacs tsadar abincin ba Najeriya kadai ta shafaba, ta shafi sauran kasashen Duniya, kuma matsalar canjin yanayi ne ya kawo ta.

Advertisement

Ya bayyana cewa, matsalar canjin yanayin zata shafi harkar noma da kuma samar da abinci dan kuwa akwai alamar fari da sauran matsaloli.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending