Daga Yasir sani Abdullahi Tsohon gwamnan kano Kuma senatan kano ta tsakiya Mai ci malan Ibrahim shekarau ya karyata ta labarinn da ,ake yadawa zai Fuce...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar ɗalibai Mai suna TUDUN YOLA STUDENT ASSOCIATION[TUYOLSA] dake jahar kano cikin karamar hukumar gwale ta gudanar da...
Daga Yasir sani Abdullahi Jam’iyyar APC ta naɗa Gwamnan jihar Plateau Simon Baƙo Lalong a matsayin sabon shugaban yaƙin neman zaben ɗan takarar shugabancin ƙasa Asiwaju...
Daga Yasir sani Abdullahi Goni Lawal, Kwamishinan Matasa da Wasanni na Jihar Yobe ya rasu. Jaridar The Cable ta rawaito cewa Tijjani Ciroma, kakakin ma’aikatar ne...
Daga yasir sani Abdullahi Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya ta NDLEA ta rufe wani gidan abinci da take zargin ana sayar da...
Daga asim sani Abdullahi Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya ta ce ba zata sake bude kofar mallakar katin zabe ba ga yan kasar, bayan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tabarbarewar tsaro a sassan Najeriya na kara firgita jama’a don yanda ba wanda ya tsira tsakanin fararen hula a kan titi da...
Daga Kabir basiru fulatan Kusan shekara 10 ke nan da na yi irin wannan sharhi, na kuma nemi samun amsa daga al’ummar Najeriya, amma kamar jiya-iyau,...
Daga Yasir sani Abdullahi Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani direba dake aiki da kamfanin sufuri na jihar Katsina. Direban mai suna Nasiru Yusha’u ya mutu...
Daga Yasir sani Abdullahi Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce ta ƙaddamar da bincike kan wata baƙuwar cuta da ta...
Daga yasir sani Abdullahi Nan ba da jimawa ba zan fasa ƙwai kan rikici na da Atiku da rigingimun PDP — Wike Gwamna Nyesom Wike na...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers Ribas ya ce nan ba da jimawa ba zai “fasa ƙwai” kan abubuwan da ke faruwa...
Daga kabiru basiru fulatan Kungiyar Tarayyar Turai na neman karin iskar gas daga Najeriya a daidai lokacin da kungiyar ke shirin rage dogaro da kasar Rasha,...
Daga Yasir sani Abdullah fadar shugaban kasa ta yi martani kan bidiyon da yan ta’adda suka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Raphinha, sabon dan kwallon da Barcelona ta dauka a bana, shi ne ya ci Real Madrid a wasan sada zumunta a Las...
Daga Yasir sani Abdullahi Fadar gwamnatin Amurka ta ce Shugaba Biden na samun sauki daga cutar koronar da ya kamu da ita. A ranar Alhamis ne...
daga yasir sani Abdullahi. Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bada tabbacin cewa manyan zaɓuɓɓukan da za a yi a Nijeriya a baɗi sai sun fi...
Daga Yasir sani Abdullahi Gwamnatin Tarayya ta ce aikin gyaran Majalisar Dokoki ta Kasa zai lakume Naira biliyan 30.2. Ministan Babban Birnin Tarayya, Musa Mohammed Bello,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sanda a ranar Alhamis ta ce ta kama wasu bama-bamai a cikin wata mota kirar Mercedes Benz da ke...
Daga Yasir sani Abdullahi Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Waraka, ta ce mutane da dama na yi wa ’yan fim kallon ’yan Wuta, inda ta ce...