Connect with us

Interview

TUYOLSA: Tayi Taran cika shekaru biyu da kafuwa.

Published

on

TUYOLSA LOGO

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

 

 

 

 

Kungiyar ɗalibai Mai suna TUDUN YOLA STUDENT ASSOCIATION[TUYOLSA] dake jahar kano cikin karamar hukumar gwale ta gudanar da Tarun cika  shekaru biyu da kafuwa  ranar lahadi.nan

Advertisement

 

Ankafa kungiyar ranar 30 ga watan July shakarar 2020 Dan Samar da kyakyawar hanyar koyo da koyarwa ga marayun yankin da Kuma mara galihu,Duba da yanda matasa da Yara suke tsayawa da karatu a wannan lokacin sabida matsaloli da dama.

Hukumar EFCC ta yi barazanar cafke masu boye dala yayin da Naira ke faduwa

Kungiyar tace zuwa yanzu ta samu nassara da dama kmar samarawa marayu da marasa karfin Yara da manya guraban karatu da dama a yankin.

 

 

Advertisement

Tarun dai yasamu halartar manyan Baki da dama da a bangarori daban daban,Taken Tarun shine Samarwa da matasa da Yara goyan baya a harkar ilimi Dan Samar da Al,umma Mai amfani.

 

 

Anasa jawabbin uban Tarun professor Habu Muhammad Fage yace yaji dadi yanda yaga matasan kungiyar suke bada bada budun mawa a harkar ilimi.

 

Shima Hon. Abba Rabi,u Mai taimakawa gwamnan kano kan harka wayar da kan Al,umma a harkar siyasa yace dama suna da wannnan shiran akasa na taimakawa mata da Maza a harkar ilimi

Advertisement

 

Suma sauran bakin kamar: professor murtala sabo sagagi da DR Sani Lawan Manunfashi da kuma mai unguwar Tudun Yola, sunnuna Jin dadin akan yanda Tarun yaka sance.

 

 

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending