News
Dattawan Arewa sun yi gargadi kan hare-haren da ake kai wa ‘yan arewa a Kudu
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Ƙungiyar dattawan arewacin kasar ta yi tir da harin da wasu ‘yan bindiga ke kaiwa kan al’ummar arewa mazauna kudu, tana gargadi cewa lamarin zai iya rikita kasa baki daya.
Advertisements
Advertisements
Kungiyar ta bukaci masu neman takara a 2023 da su fito su la’anci masu wannan aika-aikar.
Ko a makon da wuce an kashe wasu ‘yan asalin jumhuriyar Nijar a yankin kudu maso gabashin Najeriyar, wadanda ake zargin sun zaci ‘yan arewacin Najeriya ne.
A saurari karin bayyanin da Dr Hakeem Baba Ahmed kakakin kungiyar, ya yi wa BBC.
Advertisements
