DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Allah ya yi wa babban malamin darikar Tijjaniyya a Jihar Kano, Sheikh Malam Warsu Kurna rasuwa. Malamin ya rasu ne da safiyar ranar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Unguwar yalwa dake Goron dutse da wadansu yankunan kuka bulukiya da gefen Yan kuna irinsu Bakin rijiya anwaru madigawa layin titin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban bankin kasa CBN ya sanar da sake karya farashin Dalar Amurka a wani yunkurin na sauye-sauye da yake yi domin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A gasar cin kofin zakarun nahiyar turai,Kungiyar kwallon kafa ta Man City, dake rike da kambun gasar zata fafata da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yan kasuwa da matafiya na Jihar Kano da Kuma Nguru Sun fuskanci kalubale a akan Kasuwanci su na yau da kullum...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke babban mataimaki na musamman ga gwamnan Kano a ofishin sakataren gwamnati Tasiu Al’amin-Roba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr Cristiano Ronaldo, ya bukaci Alkalin wasa ya soke bugun daga kai sai mai tsaran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sakataren yada Labaran Gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana hakan a wani sako da ya wallafa a shafinsa...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Majalisar Dattijan Najerya ta buƙaci gwamnatin ƙasar ta haɗa kai da Majalisar Dinkin Duniya domin yin kira a tsagaita wuta a hare-haren...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 da ya wuce, ya rungumi salon yakin neman...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya bayyana cewa ma’aikatan jihar da ‘yan fansho za su rika karbar tallafin kudi na naira...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun Daukaka da ke Abuja, a yau Litinin ta tabbatar da nasarar zaɓen Dr Yusuf Datti, na jam’iyyar NNPP, a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar wakilan Najeriya ta cire kuɗi naira biliyan biyar da aka ware a cikin ƙaramin kasafin kuɗin ƙasar domin sayen jirgin ruwan...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Gwamnan Kano, da kotun zaɓen jihar ta soke nasararsa, Abba Kabir Yusuf ya miƙa shari’arsa gaban kotun ɗaukaka ƙara, inda yake ƙalubalantar...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI A wannan makon ne gamayyar kungiyoyin kwadago (NLC) da kungiyar kasuwanci (TUC) suka janye shirinsu na tsunduma yajin aikin sai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar fasa-ƙwauri ta kasa, Kwastam ta ce ta kama tirela takwas maƙare da shinkafa ƴar-waje a kan iyakokin ƙasar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Da yake yaba wa kamfanin, ministan gidaje da raya birane, Ahmed Musa Dangiwa, ya bayyana cewa wannan shiri da aka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta mayar da martani inda ta janye wasikar ta na farko da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Attajirin Borno da ya karbi aron gidan mai saboda ya rangwantawa al’umma a Kano Alhaji Ibrahim Jibrin Mohammed ya saida...
Daga Muhammad Muhammad Zahraddin Kamfanin FSG da ke da mallakin kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ya amince da sayar da wani bangare na hannayen...