DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban hamshakin attajiri a Afrika, Aliko Dangote, na kyautata zaton cewa sabon saka hannun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong-un ya ce aniyar ƙasarsa ita ce samar da makamin nukiliya mafi girma a duniya. Yan sanda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun da ke kudpu maso yammacin Najeriya ta ce ta kama wani matashi da take zargi da yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce kotun majistare da ke Sokoto ta yanke wa wani mutum mai suna Nasiru...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan takarar jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya abokin hamayyarsa na PDP Atiku Abubakar murnar cika shekara...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar EFCC mai yaƙi da rashawa a Najeriya ta ce ta yi nasara a shari’o’i...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe Mai zaman Kanta ta Ƙasa, INEC ta ce dokar zaɓe ta hana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana zarginsa da karbar $280,000 (£230,000) daga wurin wani dan kasuwar Birtaniya, a cewar sanarwar da hukumar ta fitar. Ghana za ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mataimakin shugaban ƙasar Ghana Mahamudu Bawumia ya ce gwamnati na duba yiwuwar yadda ƙasar za ta rinƙa amfani da zinare wajen sayen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Matakin na da alaƙa da ƙorafin kamfanonin jirgin na cikin gida, waɗanda ke zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara a Kano ta soke takarar Sanata Danburam Nuhu da jam’iyyar PDP...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shirya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zaɓe a Najeriya ta ce dokokin Kundin Tsarin Mulkin ƙasar ba su ba ta damar ta ci gaba da yin aikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarki Salman bin Abdul Aziz na Saudiyya ya ayyana gobe Laraba a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar. Yau Ake Fara Hako...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ranar Lahadin Nan ne aka Gudanar da tattakin Mutun Miliyon daya domin nuna goyon bayan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Najeriya ta ce za ta gudanar da bincike a kan zargin cewa Bankin Raya Kasa, wato Nageria Development Bank yana...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatar harkokin wajen Ghana ta fitar da sanarwar da ke karyata wani labari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo ba zai haska a wasan sada zumuncin shirye-shiryen gasar cin kofin duniya da za a fafata tsakanin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ana ci gaba da tattaunawa tsakanin dan wasan tsakiya na Ingila Mason Mount da masu kungiyar Chelsea, a kan kwantiragi, kuma bayanai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Cibiyar koyar da nisa ta jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya da kuma Jami’ar Edinburgh ta kasar Birtaniya sun...