DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dattawa ta kafa wani kwamitin wucin gadi da zai gudanar da bincike a kan zargin karkatar da bashin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ke gudanar da zanga-zangar lumana a faɗin jami’o’in ƙasar domin nuna rashin jin daɗinsu game...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa ,EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya ce dala za...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ce yau saura kwana 100 a buɗe rumfunan zaɓe a fadin ƙasar Fasto Ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Anwayi gari da tashi gobara a kasuwar singar ana zargin gobarar ta jawo a sarar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙasar Amurka ta ware Dala miliyan 50 domin tallafa wa Najeriya gudanar da zaɓen...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Jiragen Sama na Air Peace ya dakatar da zirga-zirgar jiragensa zuwa birnin Dubai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Uyo babban birnin Akwa Ibom ta soke zaɓen fidda gwani na takarar gwamna a jam’iyyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarkin Saudiyya Salman Bn Abdul’aziz ya bai wa masallatan ƙasar umarnin gabatar da sallar roƙon ruwa a ranar Alhamis mai zuwa. Titunan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ta ce za ta ayyana ranar da ba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Kula da Hanyoyin Najeriya ta ce, akasarin hanyoyin kasar da ake kallon su a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kungiyar matasa mai suna shehu Habu Dan Inna kwaciri sunce Zasu iya biyan sama da dubu biyar domin susha...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Raunin da Sadio Mane ya ji ne ya mamaye nasarar lallasa Werder Bremen da Bayern...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta musanta rahoton da ke cewa Gwamna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ranar Litinin za a raba jadawalin Champions League, wasannin zagayen kungiyoyi 16 da suka rage a gasar bana. Za a raba wadanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea da Manchester City na son dauko mai kai harin Portugal kuma dan wasan AC...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta tarayya Alhassan Ado Doguwa ya ce Kwankwaso ba abin yarwa bane...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a kammala wasa na shida-shida a rukuni na biyar zuwa na takwas a gasar Champions League ranar Laraba kakar 2022/23. Tuni...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Farashin takardar kudi ta dalar Amurka a Najeriya ya kai kololuwa a kasuwannin musayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ilon Musk ya bayyana cewa shi ne zai zama sabon shugaban kamfanin sada zumunta na...