Connect with us

News

MATASAN KANO :Zasu iya biyan dubu biyar domin shan shayi – Kungiya

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 

Advertisement

 

Wata kungiyar matasa mai suna shehu Habu Dan Inna kwaciri sunce Zasu iya biyan sama da dubu biyar domin susha shayi musamman idan gurin da suke Yana wahalar samu

Advertisement

 

 

Advertisement

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na kungiyar Muhammad Muhammad zahraddin ya fitar a yau jumma, a.

Gobara Ta Kashe Mutum 90 A Kaduna A Wata 9

Advertisement

Sanarwar tacewannan abu da za.a iya cewa sabon salo ne a gurin matasan Kano na Shan shayi a majalisa Kuma abun Yana kara karbuwa a majalisun cikin unguwannin birnin kano da kewaye.

 

Advertisement

 

Sanarwar takara da cewa babban kalubalen da suke fuskanta Wasu lokutan ma manyan unguwannin da muke dafa shayi suna zargin mu dayin shayeshaye amma basa la akari da zaman mu a gurin Yana samarwa gurin tsaro Wanda zai aikata Rashin gaskiya idan Muna guri zaiji shakar gudanar da lamarin rashin gaskiya

Advertisement

 

Idan muka duba ta daya bangaren Yan mata suna kalubalantar abun,suna ganin kawai zaman Sa Ido ne na samarin keyi da mai kekai da komu a unguwannin nasu batare da la. akari da yanayin da za mushiga idan bamusha shayi ba.

Advertisement

 

Yana mai cewa rashin shan shayi zai, iya haifar da matsala ga mambubin Kungiyar akan al.amarin su na yau da kullum, yace yana da tabbacin idan a kasamu kwana biyu mutum baisamu zuwa Majalisar ba ba shaka mutum zai iya biyan sama da naira dubu biyar dan ya sha shayi.

Advertisement

 

Daga karshe ya kara kira da al, umma dasu din ga kyautata zatu ga masu zaman Majalisar shan shayi dan abun yazama kamar dole ne ga manbobin kungiyar

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending