Daga Kabiru basiru fulatan Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta samu nasarar cafke wata mota makare da na’urorin hada bama-bamai da bindigogi kirar AK-47...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Rasha ta rufe hanyar shigar da iskar gas zuwa Finland, kamar yadda kamfanin samar da iskar gas na Finland ya tabbatar.. Katafaren...
Daga Usman Abdullahi jibirin Manajan kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Newcastle United, ya ce ba shi da iko kan daya daga cikin tufafin da kungiyar ke...
Daga Kabiru basiru fulatan Klopp na nuna shakkun saka ‘yan wasan ne yayin da kungiyar ta Liverpool ke shirye-shiryen karawa da Real Madrid a...
Yan kasuwa a babbar kasuwar dabbobi ta Alaba Rago da ke birnin Lagos na Kudancin Najeriya sun shiga zulumi bayan da gwamnatin Jihar ta ba su...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Gwamnatin Jihar Legas ta bayar da wa’adin kwana 14 ga duka mazauna kasuwar Alaba Rago su tashi daga kasuwar. Sarkin kasuwar ta...
Daga Usman Abdullahi jibirin Gwamnatin Taliban a Afghanistan ta ba wa matan da ke aiki a gidajen talabijin umarnin rufe fuskokinsu a lokacin da suke gabatar...
Daga Khadija Abdullahi Mahmud. Wani ɗalibi da ya gama Diploma a matsayin mafi hazaƙa, Daniel, ya mutu ya na tsaka da holewa da budurwarsa...
Daga khadija abdullahi mahmud. Wannan kudirin, wanda aka tattauna a majalisa a ranar Talata 17 ga watan Mayu, na cewa akwai yiwuwar mata za su...
Daga muhammad Muhammad Ibrahim Tsohon Dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Dala daga jihar Kano, kuma wanda ya yiwa jam’iyar PDP takarar...
Daga idriss Hussaini Nguru Babbar kotun tarayya a Abuja, Najeriya ta ƙi amincewa da buƙatar shugaban ƙungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra IPOB da ake tsare...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ma’aikatar harakokin wajen Rasha ta ba jami’an diflomasiyyar Faransa wa’adin mako biyu su fice daga ƙasar. A watan Afrilu, Faransa ta kori...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ministan watsa labarai da al’adu na Najeriya Alhaji Lai Mohammed ya buƙaci shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta da su daina...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai kayan marmari. Shekarau ya fice daga jam’iyyar ƙarƙashin...
Daga muhammad Muhammad Ibrahim An kara samun hauhawan farashin kayayyaki a Najeriy, kamar yadda hukumar kididdiga ta ƙasar ta bayyana a ranar Litinin. Rahoton na hukumar...
Daga idriss Hussaini Nguru Aƙalla mayaƙan Boko Haram 300 aka kashe a yankin Tafkin Chadi a farmakin da dakarun hadin guiwa na rundunar MNJTF suka kai....