News
Rasha ta kori jami’an diflomasiyyar Faransa 30
Daga Usman Abdullahi jibirin
Advertisements
Advertisements
Ma’aikatar harakokin wajen Rasha ta ba jami’an diflomasiyyar Faransa wa’adin mako biyu su fice daga ƙasar.
A watan Afrilu, Faransa ta kori jami’an diflomasiyyar Rasha 35 – ɗaya daga cikin matakan ƙasashen Turai da suka kori jami’an Rasha sama da 300.
Advertisements
