Daga Kabiru basiru fulatan Nan gaba a yau ne ake sa ran jam’iyyun siyasar Najeriya za su sanar da sunayen mutanen da za su mara baya...
Daga Usman Abdullahi jibirin Ɗan takarar Sanata a Yobe ta Arewa karkashin jam’iyyar APC, Bashir Sheriff Machina, ya ce yana iza zama shugaban majalisar dattawa nan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar Bayern Munich ta gabatar da tayin kulla yarjejeniyar shekaru 3 da fitaccen dan wasan gaba na Liverpool Sadio Mane,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dokar farko game da yin rubutu kan Bitcoin ita ce: kar ka yi rubutu kan Bitcoin. Labarin kudin dijital mafi shahara a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP ta ce za ta sanar da sunan wanda zai yi takarar mukamin mataimakin shugaban kasa ga...
Daga Usman Abdullahi jibirin Hukumar EFCC a Najeriya ta kama mutum 140 da ake zargi suna damfara ta Intanet wanda ake kira “yan yahoo” a wani...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rukunni farko na alhazan Najeriya sun isa Saudiyya a soma shirye-shiryen aikin hajjin bana. Wannan shi ne karon farko da mahajjata daga...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Yarima Adewole Adebayo ya lashe tikitin takarar shugaban kasa a Jam’iyyar SDP a zaben 2023. Adebayo ya lashe zaɓen ne da kuri’a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamna, sanata Adamu Aliero da ya bar jam’iyyar APC mai mulki zuwa PDP ya ce rashin adalci da aka nuna wajen...
Daga Kabiru basiru fulatan Ɗan takarar jam’iyyar APC mai mulki, Asiwaju Bola Tinubu, da takwaransa na PDP, Atiku Abubakar, sun shiga laluben mutanen da za su...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Laraba ne tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zama ɗan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya mika wa Bola Tinubu tutar takarar shugabancin kasar \a karkashin jam’iyyar APC. Ya mika masa tutar ce...
Daga Usman Abdullahi jibirin Tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmad Tinubu ya lashe zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa na jam’iyyar APC. Ya lashe zaɓen...
Daga Usman Abdullahi jibirin Najeriya ta ware ranar 27 ga wane watan Mayun kowace shekara a matsayin Ranar Yara, wanda ya sa ta kasance...
Daga Usman Abdullahi jibirin Dan kwallon Liverpool, Mohammed Salah ya ce “tabbas” zai ci gaba da kasancewa a kungiyar a kakar wasa mai...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Wata babbar kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja, ta jaddada batunta na hana uwar jam’iyyar PDP...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbar kotun tarayya dake zamanta a Kano, ta tabbatar da Shehu Wada Sagagi a matsayin halattaccen shugaban jam’iyyar PDP na...
Daga Usman Abdullahi jibirin Gwamnan Jihar Anambra da ke kudancin Najeriya, Charles Soludo, ya yi tayin ba da ladan miliyan 10 ga duk wanda ya taimaka...
Daga yasir sani abdullahi An fille kan wani dan majalisar dokokin jihar Anambra, Dr Okechukwu Okoye, wanda aka yi garkuwa da shi tun farko. A ranar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ranar ƙarshe ta gasar Premier ta kasance mai jan hankali da za a tantance ƙungiyar da za ta lashe kofin gasar da...