Daga Muhammad Muhammad zahraddin Chelsea ta tuntubi Manchester City kan ko za a sayar mata da dan kwallon tawagar Ingila, Raheem Sterling. Sterling, wanda ya koma...
Muhammad Muhammad zahraddin Lauyoyi na yajin aiki a Burtaniya kan batun ƙarancin albashi da aka jima ana dambarwa a kai. Lauyoyin sun fice daga kotunan ana...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya tafi Faransa domin gudanar da wasu ayyuka, kamar yada wata sanarwa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service (NIS)) ta ce matashin nan da ake zargin tsohon mataimakin shugaban...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin Zamfara ta umarci al’ummar jihar su mallaki bindigogi domin kare kansu daga hare-haren ’yan bindiga da aka samu...
Daga Kabiru basiru fulatan Bayanai daga garin Mada na Jihar Zamfara na cewa mutane na tserewa daga garin bayan harin da ‘yan bindiga...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Hisbah ta Jihar Kano tana shirin yin dokar kafa sharruda kan amfani da kafafen sada zumunta wato soshiyal...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Rahotanni daga jihar Nasarawa na cewa an yi garkuwa da shugaban jami’an yan sanda na karamar hukumar Nasarawa-Eggon. Rahotannin sun ce...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tun shekarar 2003 ake zabar Ike Ekweremadu a matsayin Sanata An gurfanar da wani dan majalisar dattawan Najeriya a gaban...
Daga Usman Abdullahi jibirin Masu masana’antu a Najeriya na ci gaba da kokawa kan matsananciyar tsadar man diesel, inda a yanzu farashin litar...
Daga Kabiru basiru fulatan Bayanai daga garin Mada na Jihar Zamfara na cewa mutane na tserewa daga garin bayan harin da ‘yan bindiga...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Kamfanonin biredi a Nijeriya sun yi barazanar tafiya yajin aiki sakamakon ƙarin farashin kayayyakin haɗi. Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata Kotun Majistare mai lamba 60, ƙarƙashin Mai Shari’a Tijjani Sale .injibir, ta haramtawa wani matashi hawa doki na tsawon shekara...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan Jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya saka hannu kan wata doka da za ta tilasta saka kemarori a duka wurin taron jama’a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sanata Rabi’u Kwankwaso, Dan Takarar Shugabancin Kasa na Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya ziyarci Gwamna Nyesom Wike...
Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomi a Moroko sun ce ‘yan ciranin Afrika 18 ne suka mutu, lokacin da suka yi kokarin tsallakawa yankin Melilla na Sifaniya a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Patricia Scotland murnar sake zaɓarta a matsayin babbar sakatariyar ƙungiyar rainon ƙasashen Ingila. Shugaban ya taya...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar Mamallaka Ƙungiyoyin Ƙwallon ƙafa ta Ƙasa ta dakatar da shugaban kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, Yahaya Surajo har...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mazauna Kano sun Koka kan rushe Azuzuwa domin gina Shaguna Mazauna garin Kano sun nuna takaicin su na cigaba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan majalisar wakilai ta kasa na yankin karamar hukumar Birni daga jihar Kano, kuma shugaban kwamitin tsaro na majalisa, Sha’aban...