Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Alhamis ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana aniyar sulhu da Gwamna Nyesom Wike...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kungiyar direbobin motocin haya a Kamaru Ibrahim Yaya, ya ce karancin man fetur ya tilasta wa ‘ya’yan kungiyar jingine ayyukansu. A...
Daga Muhamad Muhammad zahraddin Rahotanni sun nuna cewa Gwamnonin jam’iyyar APC a jiya Litinin, a wata ganawa da suka yi da shugaban kasa Muhammadu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani binciken Majalisar Dinkin Duniya ya yi hasashen cewa Najeriya za ta zama kasa ta uku a yawan al’uma...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbab lauyan gwamnatin Angola ya ce sakamakon binciken musabbabin mutuwa da aka yi wa gawar tsahon shugaban kasar ya nuna cewa ba...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jami’an a Amiurka sun ce hukumomin Iran na yunkurin tallafa wa Rasha da jirage marasa matuka wadanda ke iya harba makamai a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Daura da ke Jihar Katsina domin yin bikin Babbar Sallah. Shugaban kasar ya tafi mahaifarsa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Rasha Vladimir Putin ya shaida wa shugabannin majalisar dokokinsa cewa bai fara komai ba wajen kai wa Ukraine hari. Da yake...
Mai shiga tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar Ansaru domin ganin an sako fasinjojin jingin kasan Abuja-Kaduna, Tukur Mamu, ya ce gwamnati ta samu rahoton yiwuwar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan harkokin tsaro a Nigeria, Bashir Salihi Magashi, yayin jawabi ga manema labarai kan harin Kuje, ya ce mambobin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ana tunanin wasu manyan fitattun fursunoni a gidan yari na Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja sun tsere...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Labour Doyin Okupe, ya ce an kawo ƙarshen yunƙurin da ake yi na haɗewa tsakanin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar ƙwallon ƙafa ta Saliyo ta ƙaddamar da bincike bayan an ci ƙwallaye ɗari da tamanin da bakwai a gasar wasan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi ya nemi shugaban jam’iyyar na ƙasa Iyorchia Ayu da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar dattijan Najeriya ta ce za ta cigaba da shiga tsakanin kan dambarwar zarge-zargen da ake yiwa alkalin alkalai mai murabus, Mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumomi a Saudiyya sun bukaci ‘yan kasar su soma duba sabon watan Dhul Hijjah na shekarar Musulunci ta 1443 ranar Laraba da...
Daga Kabiru basiru fulatan Babbar kotun tarayya da ke Abuja babban birnin Najeriya ta yi watsi da bukatar bayar da belin shugaban haramtacciyar kungiyar ‘yan a-ware...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Sama da mutum miliyan 10 ne suka yi rajistar zabe a aikin rajistar da ake ci gaba da yi a yanzu a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jam’iyyar PDP da ke hamayya a Najeriya ta mayar wa da tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo martani kan kalaman da ya yi...
Daga Kabiru basiru fulatan Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutum uku wadanda ta ce sun kwakule idanun wani yaro mai shekara 16 da haihuwa...