Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya ce ba tattaunawar siyasa suka yi da ɗan takarar shugabanci kasa na APC ba, Bola Ahmed...
Daga: Hamza Yusuf Abdulmumin Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, a ranar Lahadin, ya bayyana alhininsa kan...
Daga: Kabiru basiru fulatan Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mambobin APC biyu da kuma kashe mutum uku a jihar Imo. Rahotanni na cewa maharan...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar zabe mai zaman kanta ta Kasa ta ce za a gudanar da tattara...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, NIS, Idris Jere, ya ce ana shirin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama wasu sojoji biyu da ake...
Daga Usman Abdullahi jibirin Real Madrid ta hada maki shida a wasa na biyu a La Liga ta bana, bayan da ta je ta casa Celta...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Kungiyar mawaka da jaruman masana’antar Kannywood ta 13×13 sun kammala shirin nuna goyan bayansu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Majalisar ta Shura ta gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau, ta gindaya sharudda guda 5 na...
Daga Kabiru basiru fulatan Hukumar kula da tashohin Watsa Labarai ta Kasa, NBC, ta kwace lasisin gidan rediyo da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana matakan da zai dauka wajen magance matsalar wutar lantarki...
Daga Kabiru basiru fulatan Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya ce suna da yaƙinin samun nasara a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya amince da naɗin Abdulmumin Jibrin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar ‘yan sintiri a tashar motar Zuba da ke Abuja babban birnin tarayyar Najeriya, ta kama wani mutum da bindigogi takwas da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kwamitin majalisar wakilai kan asusun jama’a yana binciken ma’aikatar noma kan bada kwangilar da aka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kamfanin jirgin sama na Emirates ya sanar da cewa zai dakatar da jigila a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Asusun lamuni na Duniya ya ce da yiwuwar tattalin arzikin Saudiyya zai iya zama mafi habbaka a duniya a wannan shekarar yayin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa ƙarin sunan mutum ɗaya, wani, Ali Musa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban Najeriya a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce babu wata matsala tsakaninsa da bangaren tsohon gwamnan Kano...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kotun Daukaka Kara da Kano ta yi fatali da karar da mawakin nan da ake...