Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban gamayyar kungiyoyin matasan arewa mazauna Legas, Alhaji Ibrahim Ya’u Galadanci ya nuna takaicinsa da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Legas, ta sallami wani jami’inta, kofral Opeyemi Kadiri, saboda binciken lambar wayar wani matafiyi. An sallami...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya nesanta kan sa daga rahotannin da su ka ce ya maka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙoƙarin da jiga-jigan PDP ke kwana su na tashi da shi domin sasanta Gwamna Nyesom Wike da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fadar shugaban kasa ta ce wadanda suka sace fasinjojin jirgin kasa daga Abuja zuwa Kaduna sun kasa sako...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ce muddin ya zama shugaban kasa, kungiyar malaman jami’a ta ASUU...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sandan Afirka ta Kudu ta kama mutum 20 wadanda ake zargin su da ruruta wutar zanga-zangar da ta mamaye sassan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta binne sojoji biyar da ke rundunar kare shugaban kasa wadanda ‘yan bindiga suka kashe a kwanakin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Karim Benzema ya ci gaba da fafutukar da yake yi ta cin lambar gwarzon kwallon kafa na duniya ta Ballon d’Or...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar Sojan Sama ta Najeriya ta ce ta kashe wani ƙasurgumi kuma jagoran ‘yan fashin daji da ke ayyukansa a Jihar Kaduna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin fasinjojin jirgin kasan da ‘yan bindiga suka sace daga Abuja zuwa Kaduna...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an hukumar shige da fice a karamar hukumar Birniwa da ke jihar Jigawa a arewacin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babban Bankin Duniya World Bank, a jiya Laraba ya yi gargadin cewa Najeriya na fuskantar barazanar da za ta iya rusa ta....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ann gurafanar da wata mata mai shekara 60 a kotun majistare da ke Ikejan jihar Legas, bisa zargin sace...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata hudu bayan Gwamnatin Tarayya ta yi wa tsofaffin Gwamnonin jihohin Filato da Taraba, Joshua Dariye da Jolly Nyame,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar raya kasashen yammacin Afirka – ECOWAS ta dakatar da daukar ma’aikata. Kakakin majalisar dokokin kungiyar, Mr. Sidie Tunis,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shahararren jarumin finafinan Kannywood, Abba El-Mustapha, ya ƙaryata labarin cewa fitaccen jarumin masana’antar, Alhaji Kabiru Nakwango ya rasu....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kashe wani kasurgumin ɗan fashin daji Albdulkarim Boss da mutanansa 27 a karshen mako, bayan barin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta kama wata sabuwar mota, ƙirar Hilux, maƙare da giya, wacce aka ɗaɗɗaure a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester City ta fara kakar bana da kafar dama, bayan da ta je ta doke West Ham United a gasar Premier League...