Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United ta sha kashi a hannun Brighton da ci 2-1 a Old Trafford a wasan farko da fara Premier League ta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu sabbin ma’aurata bayan kashe jami’an sa-kai biyu a wani hari da suka kai unguwar Shola...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar dattawan arewacin kasar ta yi tir da harin da wasu ‘yan bindiga ke kaiwa kan al’ummar arewa mazauna kudu, tana gargadi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta yi barazanar kame...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Isra’ila ta sake kashe wani kwamandan gwagwarmya na Falasɗinawa daga ƙungiyar Palestinian Islamic Jihad (PIJ), yayin da adadin waɗanda...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa idan ba a canja fasalin Najeriya ba,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Yayin da Najeriya ke fuskantar karancin kudaden gudanar da ayyuka da kuma biyan albashin ma’aikata, sakamakon matsalolin da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A wani mummunan ɗauki ba daɗi da aka yi, ƙungiyar ISWAP ta kashe mayakan Boko Haram takwas a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wata matashiya mai suna Ellen ta bayyana irin halin tasku da ta shiga saboda yunƙurin da ta yi na sauya launin fatarta....
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hassan Usman, lauya kuma ɗaya daga cikin waɗanda harin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya rutsa da su,...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ‘yan bindiga sun kashe mutum shida a wani harin da suka kai kan motar Bas a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Wani matashi dan aji biyu a karatun Digiri (200 Level) a jami’ar Yusuf Maitama Sule, mai suna Yusuf...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Taƙaitaccen Tarihin Gasar Firimiyar Ƙasar Ingila William Mcgregor shugaban ƙungiyar Aston Villa wacce aka kafa ta a shekarar 1874 shi ne...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A yau Alhamis ne jam’iyyar APC ta tabbatar da gwamnan jihar Filato kuma shugaban kungiyar gwamnonin Arewa, Simon Lalong...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan Sufuri, Mu’azu Jaji Sambo, ya ce tashohin jirgin ƙasa daga Kaduna zuwa Abuja za su ci gaba da kasancewa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fitaccitar jarumar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon, ta yi ikirarin cewa rayuwarta na cikin haɗari saboda yadda ake fita da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin 1. Wanne tsari aka samar wa marasa lafiya da suke da bukatar kulawa ta musamman ko zuwa asibiti cikin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon mai bai wa gwamnan Osun shawara kan ƙabilu mazauna jihar, Muhammad Bashir, ya bayyana dalilai na siyasa da suka sa jam’iyyar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kano karkashin Mai Shari’a Abdullahi Liman, ta sanya 19 ga watan Yulin 2022, a...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Jami’an hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya wato EFCC sun fito kan tituna a Jihar Osun Wakilan...