Connect with us

Sports

Yau Za A Soma Buga Gasar Firimiyar Ingila Kaka Ta 22-23

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

Advertisement

Taƙaitaccen Tarihin Gasar Firimiyar Ƙasar Ingila

William Mcgregor shugaban ƙungiyar Aston Villa wacce aka kafa ta a shekarar 1874 shi ne ya jajirce wajan kafa gasar cin kofin firimiyar ƙasar Ingila a shekarar 1888. Gasar a loƙacin ana kiranta da English Football league (EFL) sannan ta fara da ƙungiyoyi guda 12,

Advertisement

Su ne kamar haka:

1- Accrington

Advertisement

2- Aston Villa

3- Blackburn
Rovers

Advertisement

4- Bolton Wandarers

5- Burnley

Advertisement

6- Derby County

7- Everton

Advertisement

8- Notts County

9- Preston North

Advertisement

10- Stoke (Stoke city a yanzu )

11- West Bromwich Albion

Advertisement

12- Wolvehampton Wanderers

A loƙacin gasar tana English Football League ƙungiyar Liverpool FC ita ce tafi kowacce ƙungiya dauƙar gasar , ta ɗauka sau 18.

Advertisement

••••••English Premier League (EPL)

Amma a ranar 20 ga watan Febrairu na shekarar 1992 aka chanjawa gasar suna zuwa English premier league kuma ƙungiyar kwallon ƙafar Manchester United ita ce lashe gasar sau uku a jere sannan kuma sai ƙungiyar Blackburn Rovers ta biyo bayanta.

Advertisement

A tarihin gasar English Premier League akwai wasu ƙungiyoyi guda shida tun daga shekarar daka chanja mata suna (1992) zuwa yanzu basu taɓa fashin halartar gasar ba.

Su ne kamar haka :

Advertisement

1- Tottenham Hostpur
2- Arsenal
3- Chelsea
4- Everton
5- Liverpool
6- Manchester United.

Sannan wani abun burgewa, ƙungiyoyi guda shida suna daga cikin waɗanda su ka lashe wannan gasar tun data koma English Premier League daga English Football league.

Advertisement

Su ne kamar haka :

1- Manchester United : ta ɗauƙa sau 13

Advertisement

2- Chelsea : ta ɗauƙa sau 5

3- Manchester City : ta ɗauka sau 6

Advertisement

4- Arsenal – ta ɗauka sau 3

5- Blackburn Rovers – ta ɗauka sau 1

Advertisement

6- Liecester City – ta ɗauƙa sau 1 .

7- Liverpool- ta ɗauka sau 1

Advertisement

••••••Ƴan Kwallon Da Su Ka Fi Zura Kwallo A Raga A Tarihin Gasar

1- Alan Shearer – 260
2- Wayne Rooney- 208
3- Adrew Cole – 187
4- Sergio Aguero -184
5- Frank Lampark – 177
6- Theirry Thenry – 175
7- Harry Kane – 167
8- Robbie Flowler – 163
9- Jermain Defeo – 162
10- Michael Owen – 150

Advertisement

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending