Connect with us

Sports

Kocin Man Utd na kaunar ganin Cristiano Ronaldo a kungiyar

Published

on

Cristiano Ronaldo

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Ronaldo ne ya fi ci wa Man Utd kwallo a gasar Premier da Zakarun Turai a bara

Advertisements
Advertisements
Advertisements

 

Kociyan Manchester United Erik ten Hag ya ce yana matukar farin cikin ganin Cristiano Ronaldo a cikin tawagarsa.

Advertisement

 

Ana ta maganganu iri-iri a kan Ronaldo, mai shekara 37, a bazaran nan yadda ake ganin yana cike da burin yin wasa a wata kungiya da ta samu gurbin gasar Zakarun Turai.

Advertisement

Ronaldo Zai Gana Da Sabon Kocin Manchester United

Kasancewar Anthony Martial ba zai yi wasan Lahadi da United za ta yi da Brighton ba saboda raunin da ya ji, kila Ten Hag zai bukaci dan wasan na Portugal.

Advertisement

 

“Ina matukar farin ciki yana nan tare da mu,” in ji Ten Hag.

Advertisement

 

 

Advertisement

 

“Muna da gwarzon dan gaba. Za mu bi tsarin da muka yi.”

Advertisement

 

Ten Hag ya kara maimaita kalaman da ya yi ga wata kafar yada labarai ta Holland a makon nan inda ya ce ‘yan wasan kungiyar ciki har da Ronaldo da suka fice a wasan sada zumunta da ta yi Lahadin da ta wuce da Rayo Vallecano a Old Trafford kafin a tashi daga wasan ba su yi abin da ya dace ba.

Advertisement

 

Tsohon kociyan na Ajax ya ce kungiyar ta Old Trafford har yanzu tana neman sabbin ‘yan wasa a bazaran nan.

Advertisement

 

Sai dai ya ce ba wai kowa ne dan wasa suke nema ba, wanda ya cancanta suke bukata.

Advertisement

 

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending