DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tawagar ‘yan wasan Super Eagles ta Nijeriya ta yi kasa zuwa mataki na 42 a jerin wadanda ke kan gaba a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Cristiano Ronaldo ya ci kwallo ta 850 a tarihinsa na kwallon kafa a wasan da Al Nassr ta doke Al-Hazm da ci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI. Akalla mutane bakwai ne suka mutu yayin da wasu 27 ke kwance a asibiti jiya Lahadi a kudu maso gabashin Brazil,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan wasan tsakiya Arsenal, Barcelona da Chelsea Cesc Fabregas ya sanar da yin ritaya daga kwallon kafa. Dan wasan mai...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Al-Nassr da ke Saudiyya, Cristiano Ronaldo na son kungiyar ta shiga zawarcin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kyaftin din Wales Gareth Bale ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo yana da shekaru 33 bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kotun wasanni ta Sifaniya ta hukunta dan wasan gaban Barcelona Robert Lewandowski ta hanyar dakatar da shi wasanni uku...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar 20 ga watan Nuwamba, 2022 za a fara gasar Kofin Duniya a kasar Qatar, wadda tuni ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADIN Ɗan wasan tsakiyar Chelsea da Italia Jorginho, mai shekara 30, na neman ƙarin albashi na £150,000 duk...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Manchester United ta ci wasa na uku a jere a Premier karkashin sabon mai horas da kungiyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Chelsea za ta kara dagewa wajen ganin ta yi nasarar sayo Pierre-Emerick Aubameyang, daga Barcelona, idan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Chelsea ta sake nuna sha’awarta a kan dan wasan gaba na Crystal Palace Wilfried Zaha, dan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dan kwallon Juventus ya fitar da wannan sanarwar ta hannun lauyansa ranar Lahadi, ya kara da cewar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Liverpool ta kulla yarjejeniya ta baka da dan wasan tsakiya na Borussia Dortmund, Jude Bellingham inda matashin dan wasan na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kociyan Manchester United Erik ten Hag ya ce yana matukar farin cikin ganin Cristiano Ronaldo...