News
Gwamnatin tarayya tace matsalar tsaro bata shafi harkar noma sosai ba a kasar Najeriya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matsalar tsaro bata shafi harkar noma sosai ba a kasar Najeriya.
Ministan noma Abubakar Muhammad ne ya bayyan hakan a taron mako-mako da suke gudanarwa a fadar shugaban kasa a babban birnin tarayya.
Dalibin SS 1 Ya Rataye Kansa Saboda Faduwa Jarrabawa
Inda yace Najeriya itace kasa ta farko da tafi kowace kasa nomar shinka a nahiyar Afrika, sannan kuma itace ta hudu a Duniya bakidaya.
Ya kara da cewa tabbas matsalar tsaro ta shafi harkar noma musamman a arewacin Najeriya, amma ba sosai ba kuma har yanzu ana noma a Najeriya.
-
News1 day ago
Shettima @60: Haƙurinsa, Biyayyarsa Sun Taimaka Wajen Ciyar Da Manufofin Shugaba Tinubu Gaba — Kwankwaso
-
News6 days ago
2027: INEC Ta Tabbatar Da Ibrahim Ali Amin Little A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Jam’iyyar ADC
-
News4 days ago
KANO:’Yan Mata Uku ’Yan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kifewar kwale-kwale A Tiga
