Daga: Daga Kabiru basiru fulatan Ƙungiyar Izala a Najeriya ta yi kira ga hukumomin ƙasar su gaggauta gudanar da binciken ƙeƙe-da-ƙeƙe tare da tabbatar da ganin...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umurci hukumomin soji da su bankaɗo tare da kawar...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar shugabancin kasa, karkashin jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce bai...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar da ke kula da batutuwan da suka shafi aikin dan sanda a Najeriya (PSC) ta dakatar da aikin daukar sababbin kuratan...
Daga: Ibrahim Usman ijaiye Hukumar ƴan kwana-kwana ta Jihar Legas ta ce a ranar Litinin, wani mutum ya...
Daga: Hamza Yusuf Abdulmumin Dakta Mohammed Gana, Kwamishinan Lafiya da Ayyukan Jama’a na Yobe ya ce nan ba...
Daga: Muslim yunus Abdullahi Kwanturola Liman Sani Kila ya koma matsayinsa na sabon Kwanturolar Hukumar Shige da Fice...
Daga: Hamza Yusuf Abdulmumin Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya bayar da aikin yi kai tsaye ga...
Daga: Saifullahi Hassan Rimi Basaraken ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya a gidansa da ke karamar hukumar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokarin...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Wata motar tirela da ta nufi jihar Ogun ta yi hatsarin mota wanda...
Daga Yasir sani abdullahi Rundunar ‘yan sanda a jihar Benue da ke Najeriya ta ce jami’anta sun kama wasu mutum 18 da ake zargi da satar...
Daga: Yasir sani abdullahi Ƴan sanda a jihar Legas sun kama injiniyan da ya yi aikin...
Daga: Kabiru basiru fulatan Ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam’iyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ba zai miƙa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashi takobin mika wa...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamnan Jihar Kano, kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kaddamar da bincike kan kisan da aka yi wa fitaccen malamin addinin Musuluncin nan na jihar...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Wasu magoya bayan jam’iyar NNPP sun rasu a garin Lafia, Jihar Nasarawa a...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Ɗan Takararar Majalisar Wakilai ta Tarayya na mazabar Kazaure, Roni, Yankwashi da Gwiwa, a...
Daga: Usman Abdullahi jibirin A jiya Asabar ne dai Anthony Joshua, ɗan dambe, wanda ya ke d5an kasar Birtaniya...