News
Hatsarin Tirela Ya Yi Sanadiyar Kullewar Titin Legas Zuwa Ibadan
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim
Wata motar tirela da ta nufi jihar Ogun ta yi hatsarin mota wanda ya janyo cunkoson ababen hawa a hanyar Legas zuwa Ibadan a yau Talata.
Wakilin Punch ya ruwaito cewa direban tirelar ya rasa yadda zai yi, inda ya kutsa cikin shingen, inda ya kusa fadowa daga gadar Kara.
Kawo yanzu haka Ana kokarin inganta harkar zirga-zirga.
Yola24
Advertisements
