Connect with us

News

Magoya bayan NNPP 6 sun rasu a haɗarin mota yayin da Kwankwaso ya ziyarci garin Lafia

Published

on

Kwankwaso

Daga: Muhammad Muhammad zahraddin

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Wasu magoya bayan jam’iyar NNPP sun rasu a garin Lafia, Jihar Nasarawa a yau Lahadi.

Rahotanni sun bayyana cewa haɗarin ya faru ne lokacin da kan motar da su ke ciki, wacce take kan jerin-gwanon motoci na Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ƙwace.

Advertisement

Motar da ta yi haɗarin na cikin ayarin ɗan

takarar shugaban ƙasa na NNPP, Kwankwaso, lokacin da ya je Lafia domin ƙaddamar da ofishin jam’iya na jihar.

Advertisement

Rahotanni sun bayyana cewa da yawa daga

cikin waɗanda su ke cikin motar sun samu raunuka daban-daban.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending