Connect with us

News

Har yanzu ban mallaki gidan kai na ba, zaman haya nake – Inji Malam Ibrahim Shekarau

Published

on

Shekarau

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

 

 

 

 

 

Advertisement

 

 

 

 

Tsohon gwamnan Jihar Kano, kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Malam Ibrahim Shekarau ya yi ikirarin cewar, har yanzu a gidan haya yake zaune a Abuja, kuma yayi fatan Allah ya hore masa kudi ya sai nasa na kashin kansa.

“Wallahi da mu zauna NNPP cikin rashin mutunci da zalunci, gara ma idan siyasar za mu daina mu daina in ji Ibrahim ShekarauShekarau ya bayyana hakane cikin wani faifan bidiyo, wanda zamu sanya muku shi anan kasa.

Advertisement

Malam Ibrahim Shekarau yace bai taba mallakawa kansa wani fili a lokacin da yake Gwamna a Jihar Kano ba, kuma yace hatta gidansa da yake zaune a jihar kano hukumar fansho ce ta gina masaShekarau ya yi tsokaci kan wani labari da ya karade shafukan sada zumunta na cewar, ya je har wajen Peter Obi domin a dauke shi a matsayin mataimaki.

Ko da ike Shekarau yace, duk Yan takarar nan sun naime shi da yazo ya zama mataimakin su amma ya ki.

Ga cikakken jawabin cikin bidiyo

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending