Daga Muhammad Zahraddin Muhammad Mamakon ruwan saman da ake tafkawa ya janyo ambaliyar ruwa, da zaftarewar ƙasa, da tsawa mai ƙarfin gaske, tare da asarar rayukan...
Daga nazifi Bala idris Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC ta kama wasu mutane da ake zargi da sayen ƙuri’u a yayin...
Daga.MuhammadMuhammad Zahraddin Wata mata mai shekara 90 mai suna Ashake Atogi ta kaɗa ƙuri’a a zaɓen Jihar Ekiti, kamar yadda hukumar INEC ta sanar a shafinta...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnan Jihar Ekiti Kayode Fayemi ya kaɗa ƙuri’arsa a zaben da ake gudanarwa a jihar. Mista Fayemi ya kaɗa ƙuri’ar tasa ne...
An soma tantance masu kaɗa ƙuri’a da kuma dangwala ƙuri’a a wasu rumfunan zaɓe tun da misalin 8:30 na safe. Wasu daga cikin rumfunan zaɓen da...
Daga.Muhammad Muhammad Zahraddin Dan takara shugaban Najeriya na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce yana tattaunaa da takwaransa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi domin...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya shaida cewa masu daukar doka a hannusu, mallakar makamai ta haramtacciyar hanya, da kuma ribauta daga...
Dag Muhamad Muhammad Zahraddin Sa’o’i ƙalilan ne suka rage wa jam’iyyun siyasa a Najeriya don miƙa sunayen ‘yan takararsu na shugaban ƙasa da mataimakansu ga Hukumar...
Daga Kabiru basiru fulatan Jam’iyyar NNPP tace ba zata zauna ta zuba idanu gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, na kassara jihar Kano...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kotun koli a Lagos ta yanke hukunci da ke bai wa Ɗalibai Mata Musulmi damar sanya hijabi a jihar Legas, ba tare...
Daga.Muhammad Muhammad zahraddin Muna tafe da cikakken labarin idan anjima da Rana,,
Daga yasir sani abdullahi Hukumar da ke yaki da rashawa ta EFCC a Najeriya ta ce ‘yan Najeriya sun sare da kwarmata bayanai kan wasu satar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yace yana da kyakykyawan...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A wannan Juma’ar ake cika shekara ɗaya da sace gomman ɗaliban Kwalejin Tarayya ta Yauri. Iyaye na ci gaba da kwanan takaici...
Daga Kabiru basiru fulatan Hukumar hana fasa-kwauri ta Najeriya ta sanar da manema labarai cewa ma’aikatanta sun kama kayan da aka yi sumogal dinsu, kuma masu...
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim Wani rikici ya barke a shalkwatar jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya da ke Abuja a ranar Alhamis. Wasu matasa masu zanga-zanga sun...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowo a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban...
Daga yasir sani abdullahi A jihar Kano da ke arewacin Najeriya, mazauna jihar da wajenta na mayar da martani game da yunƙurin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje...
Dag muhammad Muhammad zahraddin Mai rike da kofin Premier League, Manchester City za ta ziyarci West Ham United a wasan farko a kakar 2022-23. A jadawalin...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Masu masana’antu suna ci gaba da kokawa game tsada da kuma ƙarancin man dizal a Najeriya. Ƙungiyar dillalan man dizal a ƙasar...