News
Atiku ya zabi gwamnan Delta Okowo a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Dan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowo a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023.
Advertisements
Advertisements
Atiku ya sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wajen tatance ɗaukar ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasar a hedikwatar jam’iyyar da ke Abuja.
Advertisements
