News4 years ago
Atiku ya zabi gwamnan Delta Okowo a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya zabi gwamnan jihar Delta Ifeanyi Okowo a matsayin mataimakin ɗan takarar shugaban...