Daga Yasir sani abdullahi Hukumar Zabe mai zaman kanta, INEC, ta amince da tsawaita wa’adin rijistar katin zabe da ake yi wanda a baya...
Daga Kabiru basiru fulatan Duk da tsananin munin rashin tsaro a faɗin ƙasar nan, kashe-kashe barkatai da kuma taɓarɓarewar tattalin arziki, Shugaba Muhammadu Buhari...
Muhammad Muhammad Ibrahim Bayern Munich, ƙungiyar ƙwallon ƙafa mafi girma a gasar Bundesliga ta ƙasar Jamus, a yau Laraba ta sanar da cewa ta...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Shugaban Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya (IPMAN), Chinedu Okoronkwo, ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta gyara...
Daga Usman Abdullahi jibirin Kotun Ƙolin Amurka ta soke wata dokar New York ta taƙaita mallakar bindiga. Dokar ta buƙaci ƴan ƙasar da ke son...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Haifaffen Senagal kuma fitaccen dan TikTok Khaby Lame ya zama wanda ya fi kowa yawan mabiya a duniya cikin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta yi nasarar doke Dakkada FC da ci 1 mai ban haushi a gasar...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta ASUU a Najeriya ya ce ba su samu wata sanarwa daga gwamnatin kasar ba kan zama da...
Daga yasir sani abdullahi Hukumar samar da gidaje ta kasa ta ce shugaban kasa Muhammad Buhari yanzu haka nayi duk mai yiwuwa wajen magance...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Shida daga cikin ‘yan sandan tafi da gidanka da suka yi artabu da ‘yan bindiga a lokacin da suka...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Fitaccen lauya, Barista Audu Bulama Bukarti, yasha alwashin bada gudummawarsa ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso,...
Daga Usman Abdullahi jibirin An kama ɗan Chinan da hukumomin Malawi ke nema ruwa a jallo wanda ake zarginsa da ɗaukar bidiyon yaran Afirka yana tozarta...
Daga Hamza Yusuf Abdulmumin Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakwacin sabon gwamna da aka zaba a Ekiti, Biodun Oyebanji, a fadarsa da ke Abuja. Zababben gwamnan...
Daga Kabiru basiru fulatan Whatsapp ya sanar da fara amfani da ƙarin harsuna uku na Afirka da suka haɗa da harshen Hausa a wayoyin komai da...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti a birinin Landan na Birtraniya, bayan da ya yi wata ƴar gajeriyar jinya. Mai...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Dan takarar shugaban kasa a Najeriya karkashin jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya ce ya koma ga Allah a lokacin da ya lura...
Daga Yasir sani abdullahi Rahotanni daga yankin karamar hukumar Ijaw ta Kudu a jihar Bayelsa da ke Kudancin Najeriya na cewa mutum shida da suka hada...
Daga Kabiru basiru fulatan An kashe akalla fararen hula 20 a kusa da birnin Gao da ke Arewacin Mali ranar Asabar. Hukumomi sun zargi mayaka masu...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanar da korar malamai 2,356, da suka gaza cin jarrabawar gwaji da aka yi...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin...