Connect with us

News

An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti a birinin Landan na Birtraniya, bayan da ya yi wata ƴar gajeriyar jinya.

Advertisements
Advertisements

Mai taimaka wa Shugaba Buhari kan harkokin yaɗa labarai Malam Garba Shehu ne ya faɗi hakan a shafinsa na Tuwita.

Advertisements

Malam Shehu ya ce shugaban ya ji sauƙi kuma jinyar da ya yi ɗin ba mai tsanani ba ce.

Advertisements
Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending