News
Rukunni farko na alhazan Najeriya sun isa Saudiyya
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Rukunni farko na alhazan Najeriya sun isa Saudiyya a soma shirye-shiryen aikin hajjin bana.
Advertisements
Advertisements
Wannan shi ne karon farko da mahajjata daga Najeriya ke samun dama isa Saudiyya tun bayan shekara ta 2019.
Annobar korona ta hana a gudanar da aikin Hajji a 2020, sannan a 2021 an takaita wadanda za su yi aikin, sai mahajjata mazauna Saudiyya kadai aka ba izinin gudanar da hajji.
Advertisements
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
