News
Adewole Adebayo ya lashe tikitin takarar shugaban kasa a SDP
Daga Muhammad Muhammad Ibrahim
Yarima Adewole Adebayo ya lashe tikitin takarar shugaban kasa a Jam’iyyar SDP a zaben 2023.
Advertisements
Advertisements
Adebayo ya lashe zaɓen ne da kuri’a 1,526 a babban taronsu na kasa da suka gudanar a ranar Laraba a Abuja, inda ya doke abokiyar takararsa, Khadija Lamidi, mai kuri’a 83.
A jawabinsa na karbar takara, Adebayo mai shekara 54, wanda lauya ne kuma mai kafar Talabijin Kaftan, ya ce lokaci ya yi da talakawa a Najeriya za su karbe mulki a 2023.
Advertisements
Advertisements
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
