News
Da ɗumi-ɗumi: Shekarau ya fice daga APC zuwa NNPP
Daga Muhammad Muhammad zahraddin
Tsohon gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai kayan marmari.
Shekarau ya fice daga jam’iyyar ƙarƙashin jagorancin tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso.

Yakubu Yareema na hannun daman Malam shekarau ne ya sanar da hakan da yammacin ranar Talata.

“Bayan wata ganawa an bada umarnin kowa ya bada shawara don haka daga bisani muka yanke shawarar ficewa daga jam’iyyar APC zuwa NNPP don haka mu yanzu ba ma tare da APC.

Wannan dai na zuwa ne bayan da kakar zaɓen 2022 ta kankama.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
