DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jihar Indiana da ke Amurka ta shigar da ƙara a kotu tana tuhumar kamfanin ByteDance wanda ya mallaki manhajar TikTok da nuna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kotu a Legas ta yi watsi da ƙarar da wani ɗan haya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A Ranar Litinin ne Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya haɗu da mawallafin jaridar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya kuma yin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen Najeriya na 2023, Atiku Abubakar ya ce zai sayar da matatun man fetur...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce ba shi da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon ƙasa ta bayyana neman ɗan takarar Sanatan Kano ta tsakiya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta tabbatar wa al’ummar Najeriya cewa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu gungun likitoci a Uganda sun haifar da cece-ku-ce bayan da suka durƙusa a gaban shugaban ƙasar Yoweri Musaveni suna roƙon sa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai magana da yawun Kwamitin Yaƙin neman Zaben Shugabancin Ƙasa na APC, Festus Keyamo,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An dauki sabbin matakai na tabbatar da tsaro a cikin jiragen, ciki har da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaƙi da safarar ƙwaya ta Najeriya NDLEA ta ce jami’anta a jihar Rivers, sun kama wata mai juna-biyu ɗauke da ganyen...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu mahara sun sace kwamishinan gidaje da raya karkara na jihar Benuwe, Ekpe Ogbu. Ƴan gida ɗaya su 6 sun mutu bayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ƴan gida ɗaya su shida sun mutu bayan da aka ce sun ci abinci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka ya samu ƙaruwar dala biliyan 1.5...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jam’iyyar adawa ta NNPP da ɗan takararta na gwamna a jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya, sun yi barazanar ƙauracewa sa...
DAGA SHA.AIBU ABDUL.AZIZ Hukumar kare hakkin dan adam a jihar Kano ta ce cikin watanni tara sun karbi bayanan aikata fyade har 721 daga sassan jihar....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan yaɗa labaru, Femi Adesina ya ce ba matsala ba ce ficewar da ƙwararru ke yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Kare Hakkin Dan’adam ta Amnesty International ta yi kira da a gaggauta sakin...