DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata kotu a Amurka ta umurci Jami’ar Jihar Chicago da ta bai wa Atiku Abubakar damar ganin takardun karatun Shugaban Najeriya Bola...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Sama da mutum 20,000 ne ake fargabar cewa sun mutu a ambaliyar ruwan Libya, a cewar wani jami’in gwamnatin yanki. Bala’in ambaliyar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kungiyar Jama’atu Nasril Islam, JNI l, reshen Jihar Plateau, ta yi zargin cewa an ware ta daga wadanda su ka ci...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya zargi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ɓarnatar da kuɗin ƙasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga wasu kasuwanni a ƙananan hukumomin jihar Adamawa na cewa Farashin buhun masara ya karye a kasuwa inda daga dubu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya na riƙo, Olukayode Egbetokun, ya ce ‘yan sandan da ake zargi da taka wani mutum da mota...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bai hana sabon shugaban ƙasar Bola Tinubu binciken jami’an gwamnatinsa ba. Cikin wani saƙo da mai magana...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City na duba yiwuwar saye ɗan wasan Paris St-Germain Achraf Hakimi, mai shekara 24, kuma ba za ta yi kasa a...
Shugaba Bola Tinubu na ganawa da jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso a fadar shugaban ƙasa, Abuja. Kwankwaso ne dan takarar shugaban kasa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hajiya Rabi wadda aka fi sani da Mama Rabi ta rasu bayan fama da jinya a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Za a fara kidayar jama’a da gidaje na 2023 a ranar 3 ga Mayu,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kakakin majalisar dokokin jihar Yobe, Honarabul Ahmed Mirwa Lawan, ya rasa kujerarsa a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban Bankin Najeriya ya umurci bankuna su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ɗan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce baya goyon-bayan tsarin da aka bi wajen sauya takardun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Najeriya ta musanta yin ƙarin farashin man fetur, duk kuwa da ƙaruwar farashin man a faɗin ƙasar. Gwamnatin Najeriya ta musanta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A yau Laraba ne dai ɗan Chinan nan mai suna, Frank Geng Quangrong, wanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mai ɗakin Darakta-Janar na hukumar jami’an tsaro na farin kaya, SSS, Aisha Yusuf Bichi,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar da ke yaƙi da laifukan da suka shafi hada-hadar kuɗi a Najeriya, NFIU, ta ce dokar hana cire tsabar kuɗi daga...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yayin da ake ci gaba da jana’izar shahararren dan kwallon Brazil da ma duniya baki daya wato Pele, hukumar da ke yi...