News
DA DUMI-DUMINSA: Farashin Masara Ya Sauka A Wasu Kasuwanni
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN
Rahotanni daga wasu kasuwanni a ƙananan hukumomin jihar Adamawa na cewa Farashin buhun masara ya karye a kasuwa inda daga dubu 67 ya kuma 48
Rundunar ‘Yan sanda jahar katsina sun kashe ‘yan ta’adda, tare kwato tumaki 60
A wasu ƙauyukan kamar Madagali, Sabon Gari da kasuwar Fali kamar yadda wani dan kasuwa Mai suna Muhammad Kiri ya Shaidawa Jaridar Indaranka.
Farashin masara dai yayi tashin goran zabi sosai a kasuwanni makon da gabata