DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya yi tashin gwauron zabo a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki domin kafa hukumar ƙayyade farashin kayayyakin abinci a matsayin maslaha ga hauhawar farashin kayan masarufi a...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Hauhawan farashin kayan masarufi na ci gaba da karuwa fiye da kima, inda ya haura zuwa kashi 28.92 a watan Disamban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI ’Yan Najeriya na kokawa kan tashin gwauron zabon gas din girki inda farashin kilo ke kaiwa N1,000 zuwa N1,200. Jaridar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwanaki kadan bayan sanar da rage farashin kuɗin siminti, kamfanin BUA cikin sirri ya kara farashin kayan abinci, musamman buhun sukari...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Al,ummar Jihar Kano sun bayyana damuwarsu kan karin kudin shiga gidan wanka da ba-haya, wanda ya kai kusan kashi 70 cikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni daga wasu kasuwanni a ƙananan hukumomin jihar Adamawa na cewa Farashin buhun masara ya karye a kasuwa inda daga dubu...